Saurari shirin DW na safe na 08-01-2016To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoGazali Abdou Tasawa01/08/2016January 8, 2016A cikin shirin za ku ji cewa Koriya ta Kudu ta koma gudanar da farfagandarta da take yi da manyan Lasifikoki kan iyaka da takwararta ta Arewa a matsayin martani ga gwajin makamin nukliya da Koriya ta Arewar ta gudanar.https://p.dw.com/p/1Ha5GTalla