SiyasaShirin rana na DW na 01.05.2017To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari05/01/2017May 1, 2017A cikin shirin za a ji cewa Koriya ta Arewa ta ce a shirye take ta aiwatar da wani sabon gwajin makamin nukiliya karo na shida, sannan kuma za ta iya mayar da martanin da ya dace da matakin da Amirka za ta dauka.https://p.dw.com/p/2cBqyTalla