1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Mahajjata daruruwa sun halaka a turmutsutsu

Mahmud Yaya Azare/YBSeptember 24, 2015

Rahotanni daga Saudiyya na cewar Alhazai sama da 700 sun rasu sakamakon turmutsutsu da aka samu wajen zuwa jifan shaidan kana wasu da suka haura 800 sun jikkata.

https://p.dw.com/p/1GdEt