You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Zamantakewa
Tsallake zuwa bangare na gaba Labarai
Labarai
01/14/2025
January 14, 2025
China: Nazarin sayar da TikTok ga Elon Musk
Tsallake zuwa bangare na gaba Rahotanni da sharhuna
Rahotanni da sharhuna
Kamaru: Yajin aikin malaman jami'a
Kamaru: Yajin aikin malaman jami'a
Malaman gaba da sakandare a Kamaru sun tsunduma yajin, har sai gwamnati ta biya alawus-alawus dinsu da suke bi.
Sabon tsarin sake rubuta jarrabawa a Najeriya
Sabon tsarin sake rubuta jarrabawa a Najeriya
Hukumar jarrabawa ta yammacin nahiyar Africa WAEC ta bullo da wani sabon tsarin sake rubuta jarrabawa.
Dambarwar samar da masarautu a jihar Adamawa
Dambarwar samar da masarautu a jihar Adamawa
Gwamnan Admawa Umaru Fintiri, ya sanya hannu kan dokar kirkiro da sabbin masarautun gargajiya uku masu daraja ta daya.
Jamus: Yaki da cin-zarafin mata a duniya
Jamus: Yaki da cin-zarafin mata a duniya
Alkaluma sun nunar da cewa kusan kullum, tsofaffin samari ko mazaje na kashe matan da suka yi hulada da su a Jamus.
Habasha : Shekaru 40 da kafa gidauniyar yaki da yunwa
Habasha : Shekaru 40 da kafa gidauniyar yaki da yunwa
Ana yin suka ga wasu kallaman da aka yi amfani da su a cikin wakar "Do They Know It's Christmas"
Ghana: Kalubalen sabon jadawalin karatu
Ghana: Kalubalen sabon jadawalin karatu
Har yanzu ba a fitar da sababbin littattafa, domin karantar da sabon jadawalin karatu ga 'yan firamare a Ghana ba.
Nuna karin wasu
Talla
Tsallake zuwa bangare na gaba Karin haske
Karin haske
Kayan karatun yara masu lalurar ido sun yi karanci a Afirka
Ilimin yaran da ke da larurar gani a na fuskantar matsala a Najeriya da Afirka sakamakon tsadar kayayyakin Karatunsu.
Takaddama a Najeriya a kan Shaidar digiri daga Togo da Benin
Daliban Najeriya suka ce a yi hattara game da shaidar karatu na Togo da Benin, yayin da gwamnatin ke bukatar kawo gyara.
Ghana na fama da karancin kujeru a makarantun firamare
Dalibai miliyan 2.3 a makarantun firamare da sakandare (JHS) na Ghana na fama da karancin tebura da kujerun zama a aji.