1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaKamaru

Kamaru: Amfani da kasa a tsabtace ruwan sha

December 4, 2024

Wata cibiya a Kamaru ta bullo da dabarar amfani da yashi wajen tsaftatace ruwan sha tare da koya wa mutane yadda za su tsaftace ruwan da kansu, a kasar da sama da mutane biliyan biyu ba sa samun ruwan sha mai tsafta a duniya.

https://p.dw.com/p/4ngg1