Al'aduAmfani da littattafan gida a Yuganda wajen horas da yara karatuTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAl'adu09/27/2016September 27, 2016Esther Kalenzi ta tsara hanyar sauya al'umar da take rayuwa amma abin da take amfani da shi ne litattafai. Yanzu tana amfani da littattafan wajen koya wa yara karatu. Tare da wasu suna wani shiri na bunkasa yanayin inda suke rayuwa.https://p.dw.com/p/2QdTjTalla