1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

An haramta sayar da sassan jiki a Najeriya

December 17, 2024

Gwamnatin jihar Legas da ke a kudancin Najeriya, ta kafa dokar da ta haramta sayar da sassan jikin dan Adam ta barauniyar hanya a fadin jihar. An dai ware hukuncin mai tsauri a kan duk wanda aka samu da cinikyyar jikin wani ba bisa doka ba.

https://p.dw.com/p/4oH44