1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Aski ya zo gaban goshi a zeben Kenya

Abdourahamane Hassane
August 7, 2017

A gobe Talata ake gudanar da zaben shugaban kasa a Kenya wanda shugaba Uhuru Kenyatta zai fafata da dan takarar jam'iyyar adawa Raila Odinga dan shekaru 72 wanda ake ganin wannan ia ce takararsa ta karshe.

https://p.dw.com/p/2hq0c