1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Baki da ke cin rani a Saudiyya na fargaba game da makomarsu

June 25, 2018

A daidai lokacin da Saudiyya ke sauye-sauye a fannin tattalin arziki, baki 'yan ci rani na nuna fargaba game da makomarsu saboda kasar na fifita ba da aiki ga 'yan asalin Saudiyya.

https://p.dw.com/p/30Epc