SiyasaBankado cin hanci a KenyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa08/30/2017August 30, 2017A Afirka galibin 'yan jarida masu binciken kwakwaf na aiki cikin yanayi mai matukar hadari da kasada. Amma wani dan jarida a Kenya ya bujire wa wannan kalubale. Ya sha bankado laifukan cin hanci da kisa da fasakwauri.https://p.dw.com/p/2j764Talla