You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Bauchi
Bauchi yana cikin manyan garuruwa na arewacin Najeriya kuma garin ke zama helkwatar jihar ta Bauchi.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Saurari shirin rana na 21.07.2017
Gwamnatin Najeriya ta dauki matakin sake raba darussan addinai a makarantun kasar.
Shirin Rana, 18.07.2017
A cikin shirin, gwamnatin jihar Bauchi a Najeriya ta bullo da wani shirin biyan kudin jiyya ga al'umma maza da mata marasa galihu wadanda ke fama da cutar da ba za su iya biya ba saboda kaifin talauci, wanda kuma in har ba a agaza musu ba tana iya kaiwa ga babbar asara.
Tarihin garin Bauchi da kafuwarsa
Karfafa huldar DW da gidajen radiyo a Najeriya
Karafa huldar DW da gidajen radiyo a Najeriya
Shirin Safe na DW na 29.01.2017
A cikin shirin za a ji batun ziyarar da wata tawagar tashar DW ke yi a Tarayyar Najeriya, inda ta ziyarci jihar Bauchi bayan Maiduguri kuma shugaban sashen hausa ya gana da wanda ya lashe gasar Bundesliga.
Makaho mai cibiyar koyar da masu idanu sana'a
Abubakar ya yaye dalibai fiye da dubu kawo yanzu kuma a yanzu akwai kusan dalibai 400 da yake koya musu sana'o'in.
Nadin sabon shugaban hukumar zaben Najeriya
A Najeriya gwamnatin kasar ta nada sababbin shugabanni a hukumar zaben kasar.
Zaben Najeriya: An kafa dokar hana fita a Bauchi
Zaben Najeriya: An kafa dokar hana fita a Bauchi
An kai hari a jihar Bauchi
An kai hari a jihar Bauchi
An kone wata budurwa a Bauchi
An kone wata budurwa a Bauchi
Matsalar jefe-jefen da akewa 'yan PDP a Najeriya
Matsalar jefe-jefen da akewa 'yan PDP a Najeriya
Najeriya-Amfani da mata wajen kai hari
Al'ummar Najeriya na ci gaba da nuna damuwarsu dangane da karuwar amfani da mata wajen kai hari
An samu fashewar bam a kasuwar Bauchi
Rahotanni daga jihar Bauchi a arewa maso gabashin Najeriya na cewar bam ya tashi a babbar kasuwar jihar wanda ke kan gaba wajen samun cinkoson mutane.
Rashin adalci na daga cikin musabbabin rikicin Najeriya
Babban taron neman zaman lafiya da habaka tattalin arzikin arewa maso gabashin Najeriya ya yi kira da hada kai da gudanar da kyakkyawan shugabanci don magance matsalar rashin tsaron.
Shugabanni a Najeriya sun yi Allah wadai da tagwayen hare-haren Kaduna
Shugaban kasa Goodluck Jonathan da jagororin adawa sun yi tir da hare-haren da suka hallaka da dama suka kuma kusa rutsawa da Janar Muhammadu Buhari mai ritaya da Sheikh Dahiru Bauchi
Wata fashewa ta hallaka mutane 10 a Bauchi
Tashe-tashen bama-bamai na ci gaba da kassara lamura a yankin arewacin Najeriya
Ranar ma'aikata a Bauchi Najeriya
Su ma ma'aikata a Bauchi ba a barsu a baya ba wajen gudanar da bikin don gabatar da korafe-korafensu.
Matakan yaki da ta'addanci a Bauchi
Wasu al'ummomi a kananan hukumomin Ganjuwa da Darazo a jihar Bauchi na zaman fargaba saboda da wasu mutanen da ba'a tantance ko su wanene ba dake zaune a dazuzzukan yankin. yanki
Matakan yaki da ta'addanci daga hukumomi a Bauchi
Wasu al'ummomi a kananan hukumomin Ganjuwa da Darazo a jihar Bauchi na zaman fargaba saboda da wasu mutanen da ba'a tantance ko su wanene ba dake zaune a dazuzzukan yankin. yanki
PDP ta sami sabon shugaba
Kwamitin zartaswa na jam'iyyar PDP ya zabi tsohon gwamnan Bauchi, Ahmed Adamu Mu'azu a matsayin sabon shugaban jam'iyar PDP dake mulki a Najeriya
Jam'yyar PDP ta sami sabon shugaba
Kwamitin zartaswa na jam'iyyar PDP a Najeriya Litinin ta zabi tsohon gwamnan Bauchi, Ahmed Adamu Muazu a matsayin sabon shugabanta da zai yi kokarin hade kan 'ya'yanta
Hukuncin bulala saboda luwadi
Wata kotun Musulunci da ke Bauchi, ta yanke wa wani matashi ɗan shekaru 20 da haihuwa hukuncin bulala bayan amsa laifin luwaɗi.
Zartas da hukunci kan masu neman jinsi ɗaya a Bauchi
Wata kotun Musulunci da ke Bauchi, ta yanke wa wani matashi ɗan shekaru 20 da haihuwa hukuncin bulala bayan amsa laifin luwaɗi
Harin kunar bakin wake a Bauchin Najeriya
Mutane uku sun rasa rayukansu yayin da wasu da dama suka jikata a wani hari da akai a cocin St John na Bauchi da ke arewacin Tarayyar Najeriya.
Babu tabbas na asalin maharan wuraren ibada
Cece kuce dangane da kama wasu matasan kiristoci su bakwai da aka kama bisa zargin yunƙurin kai harin bam akan wani coci a jihar Bauchi dake arewacin Najeriya.
Mutane tara sun mutu a faɗan ƙabilanci a Bauchi
Sayawa da hausa fulani sun kara a garin Tafawa balewa na Bauchi a daren asabar zuwa lahadi. Yayin da wasu bama-bamai suka tashi a cikin birnin na Bauchi da safiyar asabar.
Zaɓen gwamnonin Bauchi da Kaduna
Bisa ga dukkan alamu PDP ta kama hanyar sake mulkin jahar Bauchi a karo na huɗu, inda gwamnan jahar Isa Yuguda ya yi wa abokan hamayya fintinkau. Sai dai akwai ƙalubale a gaban jami'an ƙasar da aka zaɓa na cika alƙawura
Zaben gwamnoni a jihohin Kaduna da Bauchi
Jihohi biyu na Kaduna da Bauchi sun biyo bayan sauran jihohin Nijeriya da suka yi zaben gwamnoni a farkon wannan mako, wanda shine ya kawo karshen zabubbuka a kasar a shekara ta 2011
An ɗage gudanar da zaɓen gwamnoni a jihohin Kaduna da Bauchi da kwanaki biyu-INEC
Ƙungiyoyin al'uma da na addinai na ci-gaba da yin kira da a kwantar da hankula da nuna ya kamata bayan rikicin zaɓen shugaban ƙasa.
Boko Haramun a Bauchi
'Yan ƙungiyar Boko Haramun sun kai hari a Bauchi, inda suka saki fursunoni kimanin 800, a gidan yari.
Tarihin Marigayi Sarkin Bauchi Sulaiman Adamu
Alhaji Sulaiman Adamu ya rasu a ranar 23 ga watan Yuli shekarar 2010 a wani asibiti dake Masar
Shafin da ya wuce
Shafi 3 daga 3
Shafi na gaba