SiyasaBayani kan cutar CoronavirusTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Mohammed Abubakar03/16/2020March 16, 2020Tattaunawa da kwararren likita a fannin cututtuka masu yaduwa da annoba, Dr Nasiru Sani Gwarzo dangane da abubuwan da ya dace mutane su yi la'akari da su a yayin neman kariya daga kamuwa da cutar Corona da ke neman mamaye duniya. https://p.dw.com/p/3ZW1cTalla