Bincike kan kayan abinci a KenyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video06/30/2016June 30, 2016Wata mata mai suna Valentine Wacu ta dukufa wajen gudanar da bincike domin habaka noman wani nau'in abinci mai kama da shinkafa da ake kira Kinwa da nufin wadata al'ummar nahiyar Afirka da abinci mai gina jiki.https://p.dw.com/p/1JC5BTalla