SiyasaNajeriya: Leah Sharibu a hannun B.HaramTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa10/22/2018October 22, 2018Kungiyar 'yan ta'addan Boko Haram da ta addabi Najeriya da makwabtanta, na ci gaba da rike guda daga cikin 'yan matan sakandaren garin Dapchi da ta sace. Ku kalli hira da wakilinmu na Maiduguri Al-Amin Suleiman Muhammad ya yi da mahaifiyarta.https://p.dw.com/p/36yYYTalla