SiyasaBoko Haram na yin garkuwa da ma'aikatan agajiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdourahamane Hassane12/06/2019December 6, 2019Mazauana kauyukan da ke kan hanyar Damaturu Zuwa Maiduguri sun shiga rudani bayan da mayakan bangaren Boko Haram wato ISWAP suka yi garkuwa da wasu masu aikin jin kai na Red Cross da kuma wani jami’in Sojoji https://p.dw.com/p/3UM0eTalla