SiyasaBoren adawa da tsare 'yan jarida a TurkiyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa12/29/2016December 29, 2016 A daidai lokacin da wasu 'yan jaridar Turkiya ke bayyana a gaban kotu bayan cafkesu a watan Augusta, wasu masu gangami a birnin Istanbul sun yi tir da tauye 'yancin fadan albarkacin baki a kasar. https://p.dw.com/p/2V0pxTalla