SiyasaBorno: Matakan rigakafi tun gabanin bullar cutar Corona a jiharTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAl-Amin Suleiman Muhammad AS/MNA04/29/2020April 29, 2020Tun cutar corona ba ta shiga jihar Borno hukumomi suka tashi tsaye domin magance bullar cutar a wannan jiha da ke cunkushe da dubban ‘yan gudun hijira saboda fargabar barnar da cutar ka iya yi in ta shiga jihar.https://p.dw.com/p/3bZ5OTalla