Bunkasa harkokin noma a AfirkaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video09/07/2016September 7, 2016'Yar Kenya Valentine Wacu tana neman warware matsalar abinci a Afirka. Tana bincike a cibiyar kula da noma ta kasashe masu zafi da ke birnin Nairobi na Kenya. Akwai irin wake da ta gano domin taimakon manoma bunkasa da abinci da kudaden shiga.https://p.dw.com/p/1JwdOTalla