Bunkasa sana'o'in hannu ta hanyar Intanet a KenyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 video04/29/2016April 29, 2016Wata mata mai suna Catherine Gichunge da ke da shafin Intanet ta dukufa wajen zamanantar da sana'o'in hannu da ake yi a kasar da nufin saukaka wa mutane.https://p.dw.com/p/1IfO5Talla