1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ghana: Illar cutar Corona ga 'yan kasuwa

March 16, 2020

Ghana babbar abokiyar kasar Chaina ce a fannin kasuwanci a nahiyar Afirka. 'Yan kasuwar kasar na samun mafi yawan kayayyakinsu daga odar da suke yi daga Beijing da sauran biranen Chainar.

https://p.dw.com/p/3ZX5I