SiyasaCorona: Sheikh Ahmad Tayyeb ya bukaci musulmi su yi biyayya ga gwamnatiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare ZU04/01/2020April 1, 2020 Babbar cibiyar bincike a duniyar musulumci ta gargadi musulmin duniya a kan su daina bijire wa dokokin da gwamnati ke sawa a kasashensu don yaki da cutar Coronavirus. https://p.dw.com/p/3aJsHTalla