Siyasa'Yan Najeriya sun kosa da zaman gida To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale Musa LMJ03/26/2020March 26, 2020A Najeriya, al'ummar kasar musamman wadanda sai sun fita za su samu abinci, sun fara kosawa da matakin kowa ya zauna a gida da gwamnati ta dauka saboda rage yaduwar cutar Coronavirus.https://p.dw.com/p/3a4DoTalla