Cyrus Kabirus dan kasar Kenya wanda bai yi nasara ci gaba da yin karatun boko ba ya rungumi sana’ar kere-kere na kare muhali da kayayakin da yake tsintowa daga shara.Kuma ya shahara a kan wannan sana’a wacce ke zama sa’a ta biyu a gareshi ta yin rayuwarsa cikin wadata