Jarumar fina-finai a masana'antar kannywood Amina Hassan wacce aka fi sani da Maryam a cikin fim din Labarina, ta ba yi bayanin da ba a saba ji ba game da rayuwarta a bayna fage. Ta kuma bayyana tanadin da ta yi wa kanta a harkar a yanzu da kuma nan gaba.