1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Dakarun Yuganda na mara wa Sudan ta Kudu baya

Awal MMTJanuary 16, 2014

A karon farko a hukumance kasar Yuganda ta tabbatar cewa dakarunta na taimaka wa dakarun SPLA a fafatawar da suke yi da na 'yan tawaye a Sudan ta kudu.

https://p.dw.com/p/1AsOK