1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Salon rayuwaNijar

Dandalin Matasa: 05.12.2024

December 5, 2024

Shirin ya garzaya Jamhuriyar Nijar, inda ya yi nazari kan wata hadaka da wasu kungiyoyin matasa hudu suka yi domin yaki da rashin aikin yi na matasa da shaye-shayen miyagun kwayoyi da makamantansu a tsakanin takwarorinsu matasa.

https://p.dw.com/p/4noQJ