1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Dandalin Matasa

April 17, 2020

Annobar Coronavirus ta tilastawa miliyoyin al'umma da suka hada da matasa zaman gida, sakamakon dokokin da mahukunta suka dauka na hana zirga-zirga domin dakile yaduwar annobar. Shirin zai yi nazari kan matasa da zaman gida.

https://p.dw.com/p/3ay3b