1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Dandalin Matasa

Mouhamadou Awal Balarabe LMJ
April 23, 2020

Shirin Dandalin Matasa ya yi nazari kan yadda wasu matasa ke musanta annobar Coronavirus, abin da ya sa da yawa ke kin daukar matakan kariya. Sai dai a hannu guda akwai wadanda ke kokarin wayar da kan takwarorinsu muhimmancin daukar matakan kariyar.

https://p.dw.com/p/3bIkR