Darasin Rayuwa:25.12.2024
December 27, 2024Talla
Biyan kudin fansar dai na da sarkakiya, kasancewar wasu sun ci gaba da kasancewa a kogin nadama duk da biyan kudin fansar da suka yi na kubutar da yan uwan da abokanan arziki. Daga kasa za a iya sauraran sauti.