Donald Trump ya amince da birnin Kudus
December 6, 2017Talla
Gabannin sanarwar da ya bayyana shugaban na Amirka ya bayyana cewar an dade ma ba amince ba da bayyana birnin na Kudus ba a matsayin babban birnin Isra'ila.Tuni dai da wannan sanarwa ta shugaban ta fara janyon ka ce na ce a duniya. MDD da China da Birtaniya sun bayyana fargabansu a game da matakin.