SiyasaDuniya na nazartar jawabin Shugaba TrumpTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUsman Shehu Usman03/01/2017March 1, 2017Kamar yadda aka yi hasashen batun 'yan gudun hijira da tsarin inshorar lafiya na gwamnatin baya, wato Obamacare na daga cikin abin da ya mamaye jawabin shugaban da har yanzu ake ganin bai sauya ba a akidunsa.https://p.dw.com/p/2YSRUTalla