Fafutika ta shafin intanet na karuwa a KenyaTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoAishat Bello Mahmud/YB05/25/2016May 25, 2016Fasaha a Kenya na kara tashe, masu amfani da shafukan intanet na karuwa kowace shekara. Daga bayanan da aka tattara akwai 'yan Kenya miliyan 20 da ke amfani da intanet daga cikin mutanen kasar milyan 40.https://p.dw.com/p/1Iu9HTalla