SiyasaGambiya: Adama Barrow ya lashe zabeTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa12/02/2016December 2, 2016Madugun 'yan adawar Gambiya Adama Barrow ya lashe zaben shugaban kasar da aka yi inda ya kada shugaba mai ci Yahya Jammeh wanda ya shafe shekaru 22 a kan gadon mulki.https://p.dw.com/p/2TfSITalla