SiyasaGambiya: Martani kan matakin Shugaba JammehTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa12/12/2016December 12, 2016Shugaban Gambiya mai barin gado Yahya Jammeh ya sanar da shirin kalubalantar sakamakon zaben shugaban kasar da ya bayyana Adama Barow a matsayin wanda ya lashe zaben ranar daya ga watan Disamba.https://p.dw.com/p/2UA4PTalla