1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Ghana: Hijirar matasa zuwa kasashen waje

Jamila(HON) InternetNovember 21, 2016

Ghana ta kasance daga cikin jerin kasashen Afirka da ke a sahun gaba wajen fitar matasansu zuwa kasashen waje musamman Turai da Amirka ko Saudiyya da kwadayin samun ingantacciyar rayuwa.

https://p.dw.com/p/2T0i4