SiyasaGreta Thunberg na ci gaba da fafutukar kare muhalliTo view this video please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala09/28/2019September 28, 2019'Yar fafutuka Greta Thunberg ta caccaki 'yan siyasa na duniya a taron MDD kan sauyin yanayi tana mai cewa sun rusa mata kuruciyarta. A waje guda kuma Angela Merkel ta gabatar da sabuwar manufar Jamus kan batun kare sauyin yanayi.https://p.dw.com/p/3QPhcTalla