SiyasaDandalin Matsa 27.12.20To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaJamila Ibrahim Maizango AMA12/31/2020December 31, 2020Matasa sun shiga an dama da su a manyan zabukan 2020 da aka gudanar a kasar Ghana, inda suka kansance a sahun gaba wajen kada kuri'a da gangami a cikin jam'iyyun siyasa. Dandalin Matasa ya duba wannan batun.https://p.dw.com/p/3nPxUTalla