Hanyar shiga shafin Facebook na DW sashen Hausa
March 27, 2013Talla
A kokarin bai wa masu sauraro damar yin amfani da shafin Facebook na DW sashen Hausa, shirin Amsoshin takarkundu ya gayyato Fatihu Sabi'u, jami' in dake kula da huldodi da masu sauraro domin karin haske.
Na fara da tambayar sa ta kaka mutum zai iya shiga shafin Facebook na DW sashen Hausa?
Za ku iya sauraran wannan hira daga kasa.
Mawallafi: Yahouza Sadissou Madobi
Edita: Zainab Mohammed Abubakar