Harin kunar bakin wake a Pakistan
March 31, 2017Talla
Shaidun gani da ido sun ce sun ga gwarwarkin mutane kwance cikin jini,jina-jina,wannan shi ne hari irinsa na biyu mafi muni da aka kai a garin na Parachinar bayan wasu jerin hare-haren da suka yi sanadiyyar mutuwar mutane 130 a cikin watan Janairun da ya gabata.