1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Tattalin arziki

Himma dai Matasa: 10.12.11.2021

Abdoulaye Mamane Amadou LMJ
November 10, 2021

A yayin da samun aikin yi bayan kammala karatu ya kasance abu mai wahala, matasan Afirka sun farga inda da yawansu kan tashi tsaye domin kama sana'o'in da za su dogara da kansu.

https://p.dw.com/p/42oZY