SiyasaHRW ta zargi Najeriya da watsi da 'yan ciraniTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa08/27/2019August 27, 2019Kungiyar Human Right Watch mai fafutukar kare hakkin dan Adam a duniya ta ce mafi yawan mata da yaran da suka dawo gida bayan safararsu a kasashen waje na komawa sakamakon rashin kulawar hukumomi a Najeriya.https://p.dw.com/p/3OYyATalla