SiyasaIsra'ila da Gaza sun kasa tsagaita wuta To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare MAB05/11/2023May 11, 2023Kokarin da kasashen Masar da Katar da Amirka ke yi na ganin an samar da tsagaita wuta tsakanin Isra'ila da yankin Zirin Gaza na Falalsdinu ya ci tura, inda bangarorin biyu suka ci gaba da yin musayar wuta tsakaninsu.https://p.dw.com/p/4RDWYTalla