1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Jamus za bude ofishin jakadancinta a Kabul

Abdourahamane Hassane
September 1, 2021

Ministan harkokin waje na Jamus Heiko Maas ya ce a shirye Jamus take ta sake bude ofishin jakadancinta abirin Kabul na Afghanistan, idan har  halin tsaro da ake ciki zai iya ba su dama.

https://p.dw.com/p/3zm9X
Bundesaussenminister Heiko Maas in Katar
Heiko Maas tare da ministan harkokin waje na Katar Mohammed bin Abdulrahman bin Jassim Al-Thani, Hoto: Felix Zahn/photothek/imago images

Heko Maas ya bayyana haka a birnin Doha na Katar wanda ya ce akwai bukatar huldar diplomasiya.Yanzu haka dai hukumomin na Jamus sun soma tattaunawa da taliban wacce kasashen yamancin duniya ke gindiya wa sharadi kiaye hakkokin bil Adama da yancin na dan Adam gabannin duk yin wata huda da su