SiyasaJamus: Tsokacin AfD kan 'yan gudun hijiraTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari08/17/2017August 17, 2017Babban dan takara na jam'iyyar AfD a nan Jamus Alexander Gauland ya bukaci Jamus da kasashen Turai su rufe iyakokinsu domin hana wadanda ya kira mutanen da ba su da izinin shiga cikin kasashen.https://p.dw.com/p/2iQgxTalla