Kalubalen Kenyatta, shkara guda a kan mulkiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoZainab04/09/2014April 9, 2014Shugaban na Kenya dai ya gaza cikanta alkawura da ya dauka na hada kan al'umma da samar wa matasa aiki da bunkasa tattalin arziki da sashin ilimi a Kenya.https://p.dw.com/p/1BeOcTalla