You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Darasin Rayuwa: Lefe a jihar Kano
A jihar Kano da ke Arewacin Najeriya batun soke dokar Lefe na ci gaba da fadada inda 'yan matan da ke shirin amarcewa suka fara tunanin rage buri a game da Lefe.
Fitar da kaya kasashen ketare daga Kano
Tashar tsandauri ta Dala da ke jihar Kanon Najeriya, na daga cikin hanyoyin fitar da kaya kasashen ketare daga kasar.
Gaskiyar Magana: Cece-kuce kan dokar soke lefe
A shirin na wannan makon mun tabka muhawara a tsakanin Muhammad Rabiu Dantine wanda aka fi sani da Young Ustaz a shafukan sada zumunta da ke da ra’ayin a soke lefe a kasar Hausa da kuma Farida Haske, matashiya a Kano da ke adawa da dokar da ta haramta lefe a jihar Kano.
Kotun kolin ta tabbatar da zaben gwamnan Kano
Bayan share tsawo na lokaci ana kai kawo kotun kolin Najerya ta tabbatar da zaben gwamnan jihar Kano Abba Kabir Yusuf.
Kano: Dakon ranar yanke hukuncin karshe
Magoya bayan jam'iyyar NNPP mai mulki a jihar Kanon Najeriya da APC ta adawa, sun yi dafifi a harabar kotun kolin kasar.
Dandalin Matasa: 14.12.2023
Matasa da dama sun samu mukamai a wasu jihohin Najeriya musamman na Arewa, sai dai yawancin gwamnatocin jihohin na fuskantar shari'a a kotunan sauraron kararrakin zabe. Ina makomar wadannan matasa idan shari'ar ta sauke gwamnonin da suka nada su? Shirin Dandalin Matasa ya tattauna wadannan batutuwa.
Ziyarar shugaban DW Hausa a Fadar Sarkin Kano
Shugaban Sashen Hausa na DW, Mohammad Nasir Awal ya kai ziyarar fadar Sarkin Kano da ke Najeriya.
Kano: Gidan abincin gargajiya
Faifen bido kan gidan abincin gargajiya a jihar Kano da ke Najeriya
Shirin Rana 30.11.2023
Shirin Yamma 28.11.2023
Shirin Yamma: 23.11.2023
Kuskure aka samu a hukuncin zaben gwamnan Kano -Kotu
Kotun daukaka kara ta ce hukuncin da ta yanke a zaben gwamnan Kano tuntuben alkalami ne
Ko Abba ne kenan ya samu nasara a shari'ar da aka yi?
Najeriya: Muhawara a kan hukunci Kotu
Kotu ta tabbatar da Gawuna gwamnan Kano
Kotun daukaka kara ta tabbatar da hukuncin kotun shari’ar zaben gwamnoni tare da mika Kano zuwa wurin APC.
Gaskiyar Magana: Takun saka kan matakin Hisbah a Kano
Shirin Safe 09.11.2023
Abu Namu: 11.10.2023
Shirin ya mayar da hankali kan auren gata da aka yi a jihar Kano bisa daukar nauyin gwamna Abba Kabir
Lafiya Jari: 10.10.2023
Ci gaba da binciken da Hukumar Lafiya ta Majalisar Dinkin Duniya ke yi kan nau'o'in sauro da illolinsu ga mutanen Najeriya.
Gaskiyar Magana: Kura-kuran da ke cikin auren gata na jihar Kano
Gaskiyar Magana: Kura-kuran da ke cikin auren gata na jihar Kano
Shirin yamma 20.09.2023
Kotun sauraron kararrakin zabe ta jihar Kano ta tabbatar da Nasiru Yusuf Gawuna a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar na 2023
Kano: Kotu ta tabbatar da Gawuna maimakon Abba
Kotun sauran kararrakin zabe ta tabbatar Dr. Nasiru Yusuf Gawuna na APC a matsayin gwamnan Kano a gaban Abba
Shirin Rana 20.09.2023
A cikin sshirin za a ji yadda manyan 'yan takarar shugabancin kasar a zaben Najeriya na 2023 suka garzaya kotun koli domin ci gaba da kalubalantar nasarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu, a jihar Kano kotu ta fara sauraron karar zaben gwamnan jihar da APC ta shigar.
Shirin Rana: 19.09.2023
Kallo ya koma kan alkalan dake gudanar da shari'u a tarayyar Najeriya kan yanke hukunce-hukuncen zabubbukan da aka gudanar a Najeriya.
Taba Ka Lashe: (06.09.2023)
Shirin na wannan lokaci, ya halarci bikin nunin fasahar zane-zane da fenti da rubuce-rubucen ayoyi ko surori da alamomi na tsayuwa ko wakafi ko kuma kowasula irinsa na farko da makarantar al-Kur'ani da take koyar da wannan darasi ta shirya a Kano.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi labarin sake dawo da zirga-zirga tsakanin 'yan Najerya da na kasar Hadaddiyar Daular Larabawa. A Kano kuwa akwai rigima tsakanin hukumomi da masu makarantun da ke na zaman kansu. A Nijar an samu labarin isar daruruwan sojojin Burkina Faso a cikin shirin taimaka wa kasar daga tuk wani farmaki.
Marayu na cikin wani hali a Kano
Wata kungiya mai kula da marayu a Kano ta dukufa wajen ganin sun samu mafita daga tarin matsalolin da suke fuskanta na rayuwa
Kano: Neman mafita ga tsadar man fetur
Tuni masu motoci da babura da teloli sun canza na'urorinsu masu amfani da fetur zuwa na iskar gas da ya fi sauki.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa a Najeriya, 'yan fim a jihar Kano na ci gaba da bayyana ra’ayoyi dangane da matakin soke lasisin dukkan kamfanoni da daidaikun jaruman fim a fadin jihar. Wata makarantar firamare a Rio da Janairo na Brazil ta dukufa wajen wayar da kan dalibanta game da illolin sauyin yanayi.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi halin da ake ciki a Nijar, ganin yadda ake zaune babu shugaba a kasar bayan hambare gwamnati a ranar Laraba. A Najeriya wasu a Kano ba su ji dadin rashin samun wakilci cikin sahun farko na wadanda za a nada minista ba. A Kamaru kuwa rikici ne ke shirin barkewa kan jana'izar jagoran adawar kasar.
Maratani kan sabon farashin man fetur a Najeriya
A Najeriya an wayi gari inda gidajen mai suka kara sauya farashin litar mai lamarin da ya kara jefa jama'a cikin rudani.
Karin farashin man fetur a Najeriya
A Najeriya an wayi gari inda gidajen mai suka kara sauya farashin litar mai lamarin da ya kara jefa jama'a cikin rudani.
Bunkasar al'umma na barazana ga lafiya a Kano
Turnukewar hayaki a titunan Kano da yawan mutane ke haddasawa na neman jefa jihar cikin matsalar kiwon lafiya.
Hukumar yaki da cin hanci a Kano ta gayyaci Ganduje
Watanni bayan sauka daga karagar mulki, hukumar yaki da cin hanci a Kano ta gayyaci Ganduje don yin bahasi.
Shirin Safe
A cikin shirin za a ji cewa, takaddama ce ta kunno kai a jihar Kanon Najeriya, bayan da jam'iyyar adawa ta APC a jihar ta zargi jam'iyya mai mulki ta NNPP da yi mata bita da kulli. A Nijar, ana nuna damuwa kan yadda gwamnati ta amince da amfani da sabuwar fasahar hakar Uranium.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi kokarin hukumomin jihar Jigawa ta Najeriya na magance rikicin manoma da makiyaya. KAnawa kuma na ci gaba da martani ne kan rushe-rushen gidaje da sauran gine-gine da sabuwar gwamnati ke yi. Akwai yadda darajar fatun dabbobin da aka yi Layya da su ke faduwa a Nijar.
Ganda na samun karbuwa a Najeriya
Cimakar Ganda na samun karbuwa ga dumbin al'umma a sassan Najeriya, duk da gargadin likitoci kan illolin da ke ciki.
Shirin Yamma
Mai sana'ar sayar da shayi a Kano
Matasan da ke sana'ar shayi a jihar Kano da ke Najeriya, sun ce suna alfahari da sana'ar tasu.
Gwamnan Kano ya fara rusau
Sabuwar gwamnatin Kano ta fara rusa gine-ginen da ta ce an yi su ba bisa ka'ida ba.
Gaskiyar Magana: Kamun ludayin gwamnan jihar Kano
A cikin shirin mun tattauna zargin bita da kulli da tsohuwar gwamnatin jihar Kano ke wa sabuwar gwamnatin jam'iyyar NNPP.
Shirin Safe
Shirin ya kunshi bukatar sanya matasan 'yan siyasar Kano cikin wadanda ake bai wa mukamai a jihohi. A Zimbabuwe jagororin harkokin watsa labarai ne ke kokarin kare 'yan jarida gabanin zabuka. A Nijar tsadar dabbobi ne ke zame wa mutane matsala daidai lokacin da ake tinkarar Layya.
Shirin yamma
Sanarwar dakatar da sayar da kadarorin gwamnatin jihar Kano da tsohuwar gwamnatin jihar ta Abdullahi Umar Ganduje ta yi na ci gaba da jawo cece-kuce a tsakanin al'ummar Kanon.
Mun gaji dibin bashi - Abba Gida-Gida
Abba Kabir Yusu ya ce gamnatinsa ta gaji dibin bashi daga gwamnatin Ganduje
Daukar mataki kan barayin waya a Kano
Masana sun bayyana matakin daukar doka a hannu a kan barayin waya, inda suka ce hakan ka iya zama barazana ga tsaro.
Amsoshin Takardunku 23.05.2023
Shin ko kun san dalilin da ya sa ake yi wa Kano kirarin Dabo birni? A kasance da masanin tarihi Ibrahim Ado Kurawa.
Taba Ka Lashe: 10.05.2023
Masarautar Kano ta nada sabbin hakimai a kokarinta na kyautata al'ada da riko da tsarin da magabata suka dora ta a kai.
Shirin yamma
A jihar Kanon Najeriyar, dambarwa ta kaure a tsakanin gwamnati mai ci da kuma gwamnati mai jiran gado kan zarge-zargen juna da dibar kudin gwamnati, lamarin da ya sa masana ke jan hankali kan a zauna lafiya
Sabbin 'yan malisa na shirin fara aiki
Shirin kafa mulki cikin yanayin rashin kudi da dimbin bashi a Najeriya.
Najeriya: An karfafa tsaro a jihar Kano
An tanadi jami'an tsaro don tabbatar da doka da oda a yayin gudanar da zabukan jihar Kano da ke arewacin Najeriya.
Shirin Safe
A ciki akwai batun shirye-shiryen zaben cike gurbi a Kano da koma bayan ilimin 'ya'ya mata a arewacin Najeriya da matsalolin zamantakewa tsakanin baki da mazuana yankin Agadez na Jamhuiyar Nijar. Akwai ma batun da ya shafi falalar kwanaki 10 na karshen watan Ramadana.
Shafin da ya wuce
Shafi 2 daga 11
Shafi na gaba