You need to enable JavaScript to run this app.
Tsallake zuwa shafin jadawali
Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
Bidiyo
Shirye-shiryen DW Hausa
Yankuna
Najeriya
Nijar
Afirka ta Yamma
Sassa
Siyasa
Zamantakewa
Wasanni
Mayar da hankali
Ilimin Fasahar Zamani
Shirye-shiryen DW Hausa
Bidiyo
Talabijin kai tsaye
Talla
Kano
Kano ke zama birni mafi girma mai hadadar kasuwanci a yankin arewacin Najeriya.
Tsallake zuwa bangare na gaba Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Duk abin da ya shafi wannan maudu'i
Najeriya: Siyasar jihar Kano na fama da rudani
Yayin da zabukan 2023 ke matsowa, guguwar sauyin sheka a jam'iyyar APC da rashin tabbas PDP na ci gaba da kawo rudani.
Najeriya: Siyasar jihar Kano na fama da rudani
Yayin da zabukan 2023 ke matsowa, guguwar sauyin sheka a jam'iyyar APC da rashin tabbas PDP na ci gaba da kawo rudani.
Rahoto kan nasarar Gwamna Ganduje
Kotun kolin Najeriya ta yanke hukunci kan dambarwar da ake yi a game da shugabancin jam'iyyar APC na Kano inda ta bai wa Gwamna Abdullahi Ganduje nasara.
Kotun koli ta bai wa Ganduje nasara
Kotun Koli a Najeriya ta bai wa gwamnan Kano Abdullahi Umar Ganduje nasara kan shugabancin jam'iyyar APC a Kano.
Himma dai Matasa: 04.05.2022
Shiri ne dai kamar yadda kuka sani, wanda ke zakulo matasan Afirka da suka yunkura domin neman abin dogaro da kansu.
Halin kunci yayin bukukuwan Sallah
An gudana da bukukuwan Sallah Karama, yayin da al'umma ke cikin halin mastin rayuwa da rashin tsaro a Najeriya.
HdM: Mai na'urar ba wa fanka caji
Muhammad Abdulkadir Umar Mai Anini fasihin matashi ne tun yana yaro. Ya kirkiri fasahar hada wa fanka baturan da ke kara mata cajin da za ta yi akalla kwana guda tana aiki ba tare da matsala ba.
HdM: Mai na'urar ba wa fanka caji
Najeriya: Matashin da ya kirkiri fasahar da ke fanka na jimawa tana caji.
Makadin Piano a Jihar Kano Najeriya
Wani matashi mawaki da ke jihar kano a Najeriya ya yi fice wajen kidan zamani na Piano
Shirin Safe
Shirin ya kunshi yadda ake rage wa mutane radadin tsadar kayayyakin masarufi a kasashen Larabawa cikin watan Ramadan. A Kanon Najeriya ana horar da 'yan fansho kan hanyoyin dogaro da kai. Nijar na tattalin rakuman dawa da ke neman bacewa a Afirka.
Kwankwaso ya bar PDP zuwa Jam'iyyar NNPP
Sanata Rabiu Musa kwankwaso daga daga cikin jigo a Jam'iyyar PDP ya ce ya bar Jam'iyyar zuwa sabuwar Jam'iyyar NNPP
Taba Ka Lashe: 02.03.2022
Ko har yanzu ana amfani da wakokin gargajiya da kayan kidan harshen Hausa a kasar Hausa? Shirin Taba Ka Lashe.
Shirin Safe: 22.02.2022
A cikin shirin bayan Labaran Duniya, za ku ji yadda masana ke nuna takaicinsu kan yadda ake gine ganuwa a jihar Kano da ke Najeriya. Akwai sauran rahotanni.
Shirin Safe
Himma dai Matasa: 09.02.2022
Matashiya mai dinkin kayan kanti a Kano
Wata matashiya a jihar Kano da ke Najeriya, ta rungumi sana'ar koyarwa da kuma dinka tufafi 'yan kanti.
Shirin Rana
A ciki akwai batun hare-haren da ake fama da su a garin Guga na jihar Katsina. Da sabuwar dambarwar APC da ta kunno kai a jihar Kano. Kamfanin Huawei na cigaba da fuskantar suka daga kasashen duniya musamman ma a Afrika.
Makomar jam'iyyar APC mai mulki a Kano
Ana hasashen rikicin cikin gida na jam'iyyar APC mai mulki a Kano, ka iya dakile nasarar jam'iyyar a zabukan masu zuwa.
Najeriya: Lambun kare sauyin yanayi
Botanical Garden wani irin lambu ne da ke tattara itatuwa da tsirrai na gargajiya da na zamani da masu tasirantuwa da yanayi a garin Kano da ke Najeriya.
Matashi mai sana'ar yin turare a Kano
Matashin da ya rungumi sana'ar sarrafawa tare da sayar da turare a jihar Kano da ke Najeriya.
Haramta shan shisha a Kano
Hukumar Hisba ta Kano da ke Tarayyar Najeriya, ta fara kai samamen kamen masu sha da sayar da shiha a fadin jihar.
Shirin Yamma
Za a ji gwamnatin Kano a Najeriya ta soke izinin gudanar da makarantu masu zaman kansu a jihar bayan kisan gillar da aka yi wa daliba
Shirin Yamma
Hukumomi a Kanon Najeriya sun ce za su sama wa sufurin 'A Daidaita Sahu' kishiya domin maganin yawan dogaro da shi. Masana tattalin arziki sun nuna irin asarar da aka tafka saboda rufe tuwita da aka yi a Najeriya.
Himma dai Matasa: 12.01.2022
A wannan karon shirin ya ziyarci matasa a Jamhuriyar Nijar da makwabciyarta Tarayyar Najeriya, domin tattaunawa da su kan sana'o'in da suke yi domin su dogara da kansu.
Kwankwaso da Ganduje: Siyasar Kano ta yi zafi
A Najeriya yunkurin sulhu a tsakanin tsohon gwamnan jihar Kano Rabiu Musa Kwankwaso da gwamnan jihar mai ci yanzu Abdullahi Umar Ganduje ya bar baya da kura. Kan haka tashar DW ta yi hira da Kwankwaso.
Siyasar Kwankwaso da Ganduje a Kano
Sulhu tsakanin tsohon gwamnan Kano Rabiu Musa Kwankwaso da gwamnan jihar na yanzu Abdullahi Umar Ganduje.
An yi rashin uban kasa a Najeriya
Al'ummar Kano na nuna jimaminsu bisa rasuwar Alh. Bashir Othman Tofa da ke zaman uban kasa ga jihar.
Himma dai Matasa: 22.12.2021
DW na zakulo matasan Afirka da suka tashi tsaye domin neman na kansu, ta hanyar kama sana'o'in dogaro da kai. Shirin Himma dai Matasa.
Kano: Diyya ga Sarki Sanusi mai murabus
Wata kotun tarayya a Najeriya, ta ce a biya sarkin Kano mai murabus Muhammadu Sanusi na II diyyar Naira miliyan 10.
Taba Ka Lashe: 27.10.2021
A duk ranakun 12 ga watan Rabi'ul Auwal na ko wacce shekara, al'ummar Musulmi a fadin duniya kan yi bukukuwan tunawa da ranar haihuwar Manzon Allah Annabi Muhammad (SAAW). A wannan shirin mun yi nazarin yadda aka gudanar da bukukuwan na bana a jihar Kano da ke Najeriya.
Lafiya Jari
Wannan shiri ne da ya dubi jiyyar kashi da laka da ma kwakwalwa da take da matukar wahalar samun kwararrunta a kasar Afirka. An dubi yadda abin yake a Kano.
Tarihin Dala da Goron Dutse hade da Ganuwar Birnin Kano
Shirin Rana
Matakin gina shaguna a haraba da kewayen masallacin waje da ke Fagge a Kano na ci gaba da fuskantar turjiya. Firaministan kasar Kamaru ya tsallake rijiya da baya, bayan wuta da 'yan bindiga suka yi a Bamenda.
Matashin da ya kirkiro radiyo a Kano
Matashi a jihar Kano da ke Najeriya, ya kirkiri radiyo bayan ya gama karatu.
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji lauyoyin da ke kare Malam Abduljabbar da ke fuskantar shar’ia a jihar Kano a Najeriya, sun janye daga kare malamain.
Bukatar rage Masallatai a Kano
Malamai a jihar Kano da ke Najeriya, sun bukaci a rage yawan gina Masallatai barkatai a fadin jihar.
Shirin Rana
Za a ji bukatar majalisar malaman Kano na neman rage yawan masallatai ya haddasa kumfar baki
Taba Ka Lashe: 11.08.21
Ko kun san cewa akwai fadar Hauasawa har ma da sarkinsu a Turai? Shirin Taba Ka Lashe ya yi nazari kan batun wannan sarauta.
Himma dai Matasa: 18.08.2021
Ku saurari shirinmu da ke zaburar da matasan Afirka doamin su tashi su nemi abin dogaro da kanus, ta hanyar zakulo wasau da tuni suka yi nisa a neman na kan nasu mu tattauna da su.
Matashiya mai sana'ar Shawarma a Kano
Matashiya da ta kammala karatun ta na digiri ta kama sana'ar shawarma a Kano
Shirye-shiryen babbar Sallah a Najeriya da Nijar
Jajibirin bukukuwan Sallar layya a Nijar da Najeriya
Shirin Yamma
A cikin shirin za a ji a tarayyar Najeriya shugaban kasar Muhammadu Buhari ya kai wata ziyarar aiki a jihar Kano da kuma makwabciyarta ta Katsina inda ya kaddamar da wasu ayyukan raya kasa.
Himma dai Matasa: 14.07.2021
Matasa mata da maza a nahiyar Afirka, na yin sana'o'in dogaro da kai. Cikin shirin mun leka Najeriya domin tattaunawa da wasu matasa.
Shirin Safe 12.07.2021
Bayan kammala mukabala tsakanin Malam Abduljabbar Nasir Kabara da kuma malaman Kano da ke kalubalantar salon wa'azinsa, malamin ya fito ya baiyana nadama bisa wasu kalamai da ake tuhumarsa na yiwa Manzon Allah Annabi Muhammad (S.A.W.) inda yace ya janye kalaman nasa.
Shirin Yamma.
A cikin shirin za a ji cewa an kammala mukaba a jihar Kano tsakanin malam Abduljabbar Nasiru Kabara da wasu malaman addinin Muslunci, akwai shirin Ra'ayin Malamai da sauran shirye-shirye.
Najeriya: Kasuwar sayar da kanwa a Kano
A wannan faifen bidiyon namu, za ku ga yadda ake hada-hadar sayar da kanwa a wata kasuwa da ke jihar Kano a Najeriya.
Askin na daga cikin sana'o'in da suke samun kwarjini ga matasan jihar Kano. Suna hayar wuraren da suke askin masu daraja da kawata su da kujeru da kayan kallo, ga sautin da ke jawo hankalin matasa masu son aski. Saurari shirin
Matashi mai zana injina a Kano
Matashin mai zane, yana zana injina ne har ma da wadanda ake amfani da su a motoci.
Tafsiri lokacin azumi a Kano
Tafsirin gidan Sarkin Kano yana daya daga cikin tafsiran Kur'ani da suka fi samun mahalarta a duk watan Azumi.Ya kafu tun shekaru 70 da suka gabata a zamanin da Sarkin Kano Muhammad Sanusi na daya yana ciroma a Chiranci inda ya mayar da shi gidan Sarki bayan da ya zama sarkin Kano a 1953.
Shirin Himma dai Matasa:
Shirin na wannan lokaci, ya leka jihohin Kano da Gombe a Tarayyar Najeriya da kuma Damagaram a Jamhuriyar Nijar.
Shafin da ya wuce
Shafi 4 daga 11
Shafi na gaba