Karawa tsakanin RB Leipzig da Borussia Dortmund
June 10, 2020Bundesliga Radio Kai Tsaye, a ranar Asabar muna dauke da sabon wasa. Abdourahamane Hassane tare da Usman Shehu Usman za su kasance da ku kai tsaye da misalin karfe biyu da minti 25 na rana agogon Najeriya da Nijar wato karfe daya da minti 25 agogon GMT da Ghana domin kawo muku sharhin wasa tsakanin kungiyoyin Karawa tsakanin RB Leipzig da Borussia Dortmund.
Za ku iya kama mu a tashoshin abokan huldar DW a yankunanku, da kuma ta hanyar gajeren zango a kan mita 16, Kilohats 17840 da mita 19, kilohaz 15195.
Za kuma a iya sauraronmu kai tsaye ta shafinmu na intanet lokacin da ake wasan, ko kuma a tashoshin abokanan huldar DW da ke a yankunanku a wadannan kasashe:
Najeriya:
BRC Bauchi
Caliphate FM Sokoto
Dandal Kura Maiduguri
Freedom Radio Kano, Dutse, Kaduna
Liberty FM Kaduna, Abuja
Progress Radio Gombe
Radio Gotel Yola
Rima FM 97.1 Sokoto
Platinum FM Keffi
Prestige FM Minna
Unity FM Jos
Nijar:
Alternative Diffa
Anfani Niamey, Konni, Maradi, Diffa, Zinder
Dallol Balleyara, Dogondoutchi, Matankari, Tibiri
Damergou Tanout
Dileram N'Guigmi
Fara'a Djoundjou, Dosso, Gaya
Gagaraou Birnin Kazoé
Ikarawa Bandé
Gaskia Zinder
Haddin-Kay Aguié, Dakoro, Magaria, Tagriss
Kaocen Arlit
Murya Talaka Filingué
Niyya Konni
Nomade Agadez
Rounkondoum Doumega
Saraounia Konni, Madaoua, Maradi, Tahoua
Shukurah Matameye, Zinder
Tambara FM Tahoua
Tarmamoua Tessaoua
Té Bon Sé Tillabéri
Ghana:
Zuria FM Kumasi
Senegal:
Radio Dunyaa FM Tamba