1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Karfafa matakan yaki da cin hanci a Najeriya

Salissou Boukari
December 19, 2016

A wani abun da ke zaman tabbatar da matsayinsa kan yaki da cin hanci a Najeriya, Shugaba Muhammad Buhari ya bada umarnin bincikar duk wani jami'in gwamnati da ake zargi.

https://p.dw.com/p/2UXY7