SiyasaKasar Gambiya na fuskantar kiki-kakaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdullahi Tanko Bala12/22/2016December 22, 2016Kasar Gambiya na fama da dambarwar siyasa bayan da Shugaba Yahya Jammeh ya ce ba zai sauka ba ya na nan daram a kan mulki har sai kotu ta yanke hukunci a watan Janairu.https://p.dw.com/p/2UkKtTalla